Hira ta musamman wadda Mai girma mai APGA Zamfara , Dr. Sani Abdullahi Shinkafi (Wanban Shinkafi) yayi da yan jarida da gidan redion pride Fm (103.5) da ke Gusau Zamfara state.
A cikin wannnan hirar Dr Sani Abdullahi Shinkafi ya bayyana kudiran sa akan zamfara state da kuma cigaban da aka samu a jam'iyar ta APGA.
Domin sauraren wannan hira sai ka/ki danna DOWNLOAD
Domin sauraren wannan hira sai ka/ki danna DOWNLOAD
0 comments:
Post a Comment